Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 114 (Sura 114)
1; Ka ce “Ina nħman tsari ga Ubangijin mutãne.”
2; “Mamallakin mutane.”
3; “Abin bautãwar mutãne.”
4; “Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa.”(1)
5; “Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane.”
6; “Daga aljannu da mutane.”

#=====================================================================
# Translator: Abubakar Mahmoud Gumi

# Source: qurandatabase.org
# added : qurandatabase.org
#=====================================================================

Pages ( 114 of 114 ): « Previous1 ... 112113 114