Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 110 (Sura 110)
1; Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.
2; Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.
3; To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nħme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.

Pages ( 110 of 114 ): « Previous1 ... 108109 110 111112 ... 114Next »