Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 109 (Sura 109)
1; Ka ce: “Ya kũ kãfirai!”
2; “Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba.”
3; “Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba.”
4; “Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba.”
5; “Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake(1) bautã wa ba.”
6; “Addininku na garħ ku, kuma addinina yanã gare ni.”

Pages ( 109 of 114 ): « Previous1 ... 107108 109 110111 ... 114Next »