Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 108 (Sura 108)
1; Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
2; Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
3; Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.

Pages ( 108 of 114 ): « Previous1 ... 106107 108 109110 ... 114Next »