Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 106 (Sura 106)
1; Sabõda sãbon Ƙuraishawa.
2; Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
3; Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka´abah).
4; wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

Pages ( 106 of 114 ): « Previous1 ... 104105 106 107108 ... 114Next »