Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 103 (Sura 103)
1; Ina rantsuwa da zãmani.(1)
2; Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
3; Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).

Pages ( 103 of 114 ): « Previous1 ... 101102 103 104105 ... 114Next »