Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 105 (Sura 105)
1; Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa(2) ba?
2; Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?
3; Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama´a-jama´a.
4; Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
5; Sa´an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

Pages ( 105 of 114 ): « Previous1 ... 103104 105 106107 ... 114Next »