Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 104 (Sura 104)
1; Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
2; Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
3; Yana zaton cħwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
4; A´aha! Lalle ne zã a jħfa shi a cikin Huɗama.
5; Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
6; Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
7; Wadda take lħƙãwa a kan zukata.
8; Lalle ne ita abar kullħwa cea kansu.
9; A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.

Pages ( 104 of 114 ): « Previous1 ... 102103 104 105106 ... 114Next »