Hausa Quran | Karanta Al-Qur’ani

Chapter 112 (Sura 112)
1; Ka ce: “Shi ne Allah Makaɗaĩci.”
2; “Allah wanda ake nufin Sa da buƙata.”
3; “Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba.”
4; “Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi.”

Pages ( 112 of 114 ): « Previous1 ... 110111 112 113114Next »